Home / Labarai / Shehu Sani Ya Ziyarci Dan Wasan Da Aka Yi Watsi Da shi A Kaduna

Shehu Sani Ya Ziyarci Dan Wasan Da Aka Yi Watsi Da shi A Kaduna

 

Daga Imrana Abdullahi
Daniel Joshua tsohon dan wasan kwallon kafa ne da ya yi wasa a da kulab din Golden Eaglet, wanda kamar yadda kowa ya Sani kulab din ya samu gagarumar nasara a shekarar 2007 da aka yi gasa a kasar Korea.
amma bayan da ya samu matsalar rashin lafiya ta ciwon baya mai tsanani da ake cewa Sifinalkod sakamakon hadarin da ya yi a kan hanyarsa ta zuwa Neja duk a kan hidimar aikin kulab din Eaglet, sai dai abin bakin ciki an yi watsi da shi ya na kwance tsawon shekaru 15 kamar ba hukumar wasanni a kasar tarayyar Najeriya.
Amma dan Gwagwarmayar kare hakkin bil’adama Kwamared Sanata Shehu Sani a halin yanzu ya kai masa ziyara domin ganin halin da yake ciki a inda mara lafiyan ke kwance a Kaduna.

About andiya

Check Also

Q1: More Nigerians buy Dangote Cement, as volume rises by 26.1% to 4.6MT 

  Strategies adopted by Dangote Cement to increase sales and ensure an adequate supply of …

Leave a Reply

Your email address will not be published.