Home / News / Yan Wasan Jihar Katsina Sun Lashe Lambar Gwal,Tagulla Da Azurfa A Damben Gargajiya

Yan Wasan Jihar Katsina Sun Lashe Lambar Gwal,Tagulla Da Azurfa A Damben Gargajiya

DAMBEN GARGAJIYA

 

 

DAGA IMRANA ABDULLAHI

KUNGIYAR Kulab din Damben gargajiya ta Katsina sun samu nasarar lashe lambobin Gwal, Tagulla da kuma na Azurfa a gasar wasan Damben gargajiya a ci gaba da gasar wasanni ta kasa da ake yi a Jihar Dalta da ke tarayyar Najeriya.

Da dai yadda jadawalin Lambobin yake da sunayen wadanda suka samu nasarar lashe su.

1:- Garkuwan Cindo 75kg

2:- Ibrahim Dan’mage 55kg

3:- Bahagon Alin Kawoje 65kg

4:- Dogon Mai takwasara 85kg

About andiya

Check Also

Aliyu Sokoto tasks cabinet on transformation drive, ‘ be committed and sincere 

  By Suleiman Adamu, Sokoto SOKOTO state Governor Dr Ahmed Aliyu Sokoto has tasked members …

Leave a Reply

Your email address will not be published.