Home / Big News / Dangote Ya Tallafawa Jihar Kano Da Motar Gwajin Marasa Lafiya

Dangote Ya Tallafawa Jihar Kano Da Motar Gwajin Marasa Lafiya

Shahararren dannkasuwa Alhaji Aliko Dangote ya tallafawa Gwamnatin Jihar Kano da motar Gwaje gwajen marasa lafiya ta tafi da gidanka da ke da karfin duba mutane dari 400 a kowace rana.

Ga kuma wata daga cikin irin motocin da aka Tallafawa Kano da su

Da wannan motocin za a samu yi wa jama’a aikin Gwaji cikin sauki a Jihar Kano.

Da yadda cikin motar yake domin hwajin marasa lafiya

Indai ba a manta ba Jihar Kano na daya daga cikin Jihohin da suke fuskantar matsananciyar barazanar cutar Covid- 19 da ake kira da Korona bairus.

About andiya

Check Also

PDP National Chairman morns Tambuwal Advisor

  Dr Iyorchia Ayu, the National Chairman of Peoples Democratic Party (PDP), has commiserated with …

Leave a Reply

Your email address will not be published.