Home / News / Fitaccen Dan Kwallon Kafa Diego Maradona Ya Mutu Yana Da Shekaru 60

Fitaccen Dan Kwallon Kafa Diego Maradona Ya Mutu Yana Da Shekaru 60

Imrana Abdullahi

 

Fitaccen dan wasan kwallon kafan kasar Argentina ya mutu kamar yadda rahotanni suka fito daga kasar ta Argentina.

 

Kamar yadda wata jarida daga kasar mai suna Clarin,ya mutu ne sakamakon matsalar nunfashi da ya samu a cikin gidansa.

 

Mutuwar tasa tazo ne sati biyu bayan ya bar asibiti inda ya yi jinya.

About andiya

Check Also

CCMMD Urges Unified Action to End Gender-Based Violence in Nigeria Amidst UN 16 Days of Activism with Hope and Action

As the world commence the celebration of International Day for the Elimination of Violence against …

Leave a Reply

Your email address will not be published.