Home / Ilimi / Ga Jadawalin Yadda Koyarwa Ta Rediyo Zai Kasance A Kaduna

Ga Jadawalin Yadda Koyarwa Ta Rediyo Zai Kasance A Kaduna

 Imrana Abdullahi
A kokarin Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, na ganin ba a bar daliban da ke karatu a makarantun sakandare Jihar ba musamman masu karatu a ajin karshe na sakandaren da za su rubuta jarabawar fita.
Hakan ne yasa Gwamnatin samar da wani tsarin koyarwa ta kafar yada labarai ta rediyo domi  su samu damar rubuta jarabawar karshe domin fita makarantun sakandaren.
Ga dai irin yadda aka tsara yinnkoyarwar ta gidajen rediyoyin KSMC, DITV da Vision tare da lokutan da karantarwar zai kasance.

About andiya

Check Also

Tinubu Appoints Silas Ali Agara DG NDE

By Ibraheem Hamza Muhammad President Bola Ahmed Tinubu has approved the appointment of Honourable Silas …

Leave a Reply

Your email address will not be published.