Home / Big News / Yan Sanda Sun Gano Sunayen Manyan Yan Siyasa A Gidan Matsfa

Yan Sanda Sun Gano Sunayen Manyan Yan Siyasa A Gidan Matsfa

Imrana Abdullahi
Rundunar yan sanda ta kasa a Jihar Zamfara karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda Usman Nagoggo sun bayyana bankado sunayen wadansu manyan yan siyasa a gidan Matsafa.
Kwamishina Usman Nagoggo ya bayyana cewa sun samu nasarar bankado wannan gidan ne sakamakon bayanan sirrin da rundunar ta samu.
An dai gano sunayen manyan yan siyasa ne a rubuce, kuma bayanai sun bayyana cewa a duk lokacin da matsafan ke gudanar da lamarin masu za a ga kwari irin su Kadangaru da ire irinsu na mutuwa.

About andiya

Check Also

The Daily Hug For Appreciation 2023

The daily hug for 28/11/23 is this appreciation of an echo shared by my dear …

Leave a Reply

Your email address will not be published.