Home / Labarai / Gwamnatin Kano Ta Aike Da Jerin  Sunayen kwamishinoni 19 Ga Majalisar Dokokin Jihar

Gwamnatin Kano Ta Aike Da Jerin  Sunayen kwamishinoni 19 Ga Majalisar Dokokin Jihar

Daga Imrana Abdullahi

 

…Jerin sunayen sun  hada da mata biyu da maza 17.

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika sunayen mutane 19 ga majalisar dokokin jihar domin a tantance tare da  amincewa da su a matsayin kwamishinoni da mambobin majalisar zartaswar jihar.

Kakakin majalisar dokokin jihar, Yusuf Falgore ne ya sanar da hakan a zaman majalisar a ranar Talata, yayin da yake karanta takardar bukatar gwamnan.

An bukaci wadanda aka nada su bayyana a gaban majalisar a ranar Laraba domin tantancewa da karfe 10:00 na safe.

Ga dai jerin sunayen nan;

1. Aminu Abdulsalam

2. Umar Doguwa

3. Ali Haruna Makoda

4. Abubakar Labaran Yusuf

5. Danjuma Mahmoud

6. Musa Shanono

7. Abbas Sani Abbas

8. Aisha Saji

9. Ladidi Garko

10. Dr. Marwan Ahmad

11. Engr.  Muhd Diggol

12. Adamu Aliyu Kibiya

13. Dr. Yusuf Kofar Mata

14. Hamza Safiyanu

15. Tajo Usman Zaura

16. Sheikh Tijjani Auwal

17. Nasiru Sule Garo

18. Haruna Isa Dederi

19. Baba Halilu Dantiye

About andiya

Check Also

Q1: More Nigerians buy Dangote Cement, as volume rises by 26.1% to 4.6MT 

  Strategies adopted by Dangote Cement to increase sales and ensure an adequate supply of …

Leave a Reply

Your email address will not be published.