Shugabar Kungiyar Like Minds Social Development Innitiatives karkashin Hauwa’u Mai Jidda Jidda, ta shiga sako da Lungunan Kaduna inda suka taimakawa jama’a da abin wanke hannu domin tsaftace hannu a kawar da cutar Covid – 19 da ake kira da cutar Korona ga labarin nan a cikin hotuna yadda ayyukan kungiyar LMSDI ya kasance.





