Home / Big News / Sunayen Manyan Sojojin Da Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Sama

Sunayen Manyan Sojojin Da Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Sama

Sunayen Manyan Sojojin Da Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Sama
Ga sunayen manyan sojojin da suka mutu a hadarin Jirgin saman da ya faru a yau Lahadi a Nijeriya.
Kamar yadda aka samu sanarwa a shafin Sada zumunta na ministan kula da harkokin sufurin Jirgin sama Sanata Hadi Sirika, cewa hadarin ya faru kuma an rasa rai.
Kamar kuma yadda sunayen wadanda suke a cikin Jirgin daga hukumar tsaro ta NAF cewa ga sunayen wadanda suka mutu a Jirgi mai lamba NAF 201 B350.
Kamar yadda muka samu labari cewa wadanda suke cikin Jirgin suna kan hanyarsu ne ta tafiya zuwa Jihar Neja.
Flt. Lt. Gazama
Flt. Lt. Piyo
Flg. Offr. Okpara
FS Olawumi
ACM Johnson
Majiya: NAF

About andiya

Check Also

Sultan urges muslims, Nigerians to reconcile selves for peace, unity says ‘don’t allow politics  divide you’

By Suleiman Adamu, Sokoto Ahead of the Ramadan fast around the corner, the Sultan of …

Leave a Reply

Your email address will not be published.