Daga Imrana Abdullahi Jigo a jam’iyyar APC a Najeriya daga Jihar Katsina Sanata Abu Ibrahim ya bayyana cewa lokaci ya yi da arewacin Najeriya za su sakama dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Hakika Bola Ahmed Tinubu ya taka rawar gani wurin kawo APC kan …
Read More »APC Ce Za Ta Samu Nasara A Zaben 2023 – Abu Ibrahim
….Ba Shakka APC Za Ta Lashe Zaben Jihar Katsina Daga Imrana Abdullahi Jigo a jam’iyyar APC a tarayyar Najeriya Sanata Abu Ibrahim, ya bayyana cewa jam’iyyar APC ce za ta lashe zaben shekarar 2023 mai zuwa. Sanata Abu Ibrahim ya bayyana cewa a halin yanzu dukkan wurare ko Jihohin da …
Read More »Senator Abu Ibrahim Bai Yi Taro Da Dattawan Arewa Domin Asiwaju Bola Tinubu Ba
Mustapha Imrana Abdullahi A wani rubutun da ake yadawa da bashi da tushen wanda ya rubuta shi kuma babu wanda ya Sanya masa hannu da ke tabbatar da cewa labarin karya ne ake yadawa a kafar Sada zumunta da WhatsApp, da ake yada cewa wai Sanata …
Read More »