MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI DAN takarar Gwamnan Jihar Jigawa karkashin jam’iyyar PDP Alhaji Bashir Adamu (ofr) Matawallen Kazaure, da ake yi wa lakabi da Jumbo” ya bayyana harkar taimakawa marayu da marasa galihu da ke cikin al’umma a matsayin abin da zai ba muhimmanci domin a samu ingantar harkokin rayuwa baki …
Read More »Yadda Batun Kamen Almajirai Ya Gudana A Jihar Kaduna
Yadda Batun Kamen Almajirai Ya Gudana A Jihar Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar kula da ababen hawa da kuma dokar muhalli Mejo Garba Yahya Rimi mai murabus, ya bayyana cewa har yanzu ba su samu iyayen wani yaron almajiri da mota ta buge a kan titin da ya zagaye …
Read More »An Sake Samun Mutane 14 Da Suka Kamu Da Cutar Korona A Kaduna
Imrana Abdullahi A wani taron da babban kakkarfan kwamitin da Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa domin kula da lamarin Korona bairus a Jihar, an tabbatar da bayar da rahoton karin mutane 14 da suka kamu da cutar. Kamar yadda rahoton ya bayyana cewa an samu karin ne daga cikin almajiran …
Read More »