Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa gwamnati da al’ummar Jihar Borno sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta afku a Maiduguri. A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne wata tawaga ƙarƙashin jagorancin Mallam Abubakar Nakwada, Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara, ta wakilci gwamnan a Maiduguri. A wata sanarwa …
Read More »An Fara Yin Rusau A Jihar Katsina
An Fara Yi Rusau A Jihar Katsina Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Dokta Dikko Umar Radda a kokarinsa na ganin an kawo karshen matsalar ambaliyar ruwan sama da ke kawo asarar rayuka da dukiya a halin yanzu an fara daukar matakan da …
Read More »Ambaliyar Ruwa Ta Rusa Gidaje, Magidanta Na Gararamba A Kan Tituna
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Sakamakon mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka samu a Damaturu babban birnin jihar Yobe cikin ‘yan kwanakin nan ya haifar da gidaje da dama sun rushe wadda hakan ya haifar da samun magidanta da iftila’in ya shafa yin Gararamba akan tituna na …
Read More »Ambaliyar Ruwa Ta Yi Barna A Jega
Ambaliyar Ruwa A Jega Imrana Abdullahi A yau Mutanen Garin Jega suntashi acikin Alhini na Iftila’in Ambaliyar ruwa Wanda yayyi sanadiyar rasa mahallin da Dukiyoyin wasu gami da Abinci. Amadadin kungiyar Move on Kebbi State muna Mika sakon jaje ga Yan uwan mu mutanen garin Jega bisa ga wannan iftila’in …
Read More »Ambaliyar Ruwa : An Yi Asarar Sama Da Biliyan 2 A Jihar Kebbi
Imrana Abdullahi Alhaji Sani Dododo, shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ne a Jihar Kebbi ya bayyana irin asarar da aka yi sakamakon matsalar ambaliyar ruwan sama a Daminar Bana da ya ce asarar ta kai sama da biliyan biyu. Alhaji Sani Dododo ya ci gaba da bayanin cewa hakika …
Read More »