FROM IMRANA ABDULLAHI The Honorable Atiku Muhammad Yabo, the Sarkin Yaki of Yabo, has described Senator Aminu Waziri Tambuwal as a simple leader who strives and works hard for the nation’s desire to progress. Honorable Atiku Muhammad Yabo said that as someone who knew Senator Aminu Waziri Tambuwal when he …
Read More »Death of Escort Outrider, Bello meets family, offers scholarships
Death of Escort Outrider, Bello meets family, offers scholarships Following the death of police aide, Inspector Aminu Salihu, an escort outrider who died on Monday 15th in an auto crash while on duty, Kogi state Governor, Yahaya Bello on Saturday meet with the family of the late …
Read More »An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona
An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona Daga Babban Editanmu Na Sakkwato Kwamishinan ma’aikatar lafiya na Jihar Sakkwato Dokta Mohammad Ali Inname, ne ya yi wa Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin cutar Korona da Yammacin ranar Lahadi a cikin gidan Gwamnatin Jihar Sakkawato da …
Read More »Bayan Shekaru 22, Wani Gurgu Ya Samu Tallafin Keken Guragu Na Zamani
Bayan Shekaru 22, Wani Gurgu Ya Samu Tallafin Keken Guragu Na Zamani Mustapha Imrana Abdullahi Wani bawan Allah mai tausayi da jin kan jama’a da ke aiki a kamfanin Samar da Maltina ya taimakawa wani bawan Allah mai suna Malam Aminu Gurgu Malumfashi domin ya samu saukin rayuwa, bayan …
Read More »Wajibi Ne Matsa Su Yi Watsi Da Masu Ruruta Fitina – Lauya Aminu Abdrrashid
Wajibi Ne Matsa Su Yi Watsi Da Masu Ruruta Fitina – Lauya Aminu Abdrrashid BARISTA Aminu Abdurrashid Lauya ne mai zaman kansa da ke da ofishinsa a garin Kaduna ya yi wa manema labarai bayani a game da rikicin Kudancin kaduna da lamarin yaki ci yaki cinyewa duk da irin …
Read More »Barrister Aminu Abdurrashid Advocates For Effective Judicial Approach
A Kaduna based lawyer Barrister, Aminu Abdurrashid has advocated for effective judicial approach towards addressing the lingering violent crisis in southern Kaduna. The lawyer who was speaking with Vision FM said government should ensure that judiciary takes it rightful course in dealing with perpetrators of such heinous crimes against humanity. …
Read More »An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano.
An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano. Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a gidan gwamnati ranar Litinin, jim kadan bayan sauke Sarki Sanusi II. Gabanin nadin nasa shi ne sarkin sabuwar masarautar Bichi da Gwamna …
Read More »