MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Sanata Anyim Pius Anyim ya bayyana cewa ya amince tare da yin Imani da Najeriya ta ci gaba da zama kasa daya al’umma daya. Sanata Anyim Pius Anyim ya bayyana hakan ne a lokacin da yake yi …
Read More »Anyim Pius Anyim Ya Fi To Ne Domin Hadin Kan Jama’ar Nijeriya – Yaro Makama
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Alhaji Yaro Makama Rigachikun ya bayyana dalilin fitowar tsohon shugaban majalisar Dattawan Najeriya Mista Anyim Pius Anyim domin neman kujerar shugabancin kasar, inda ya ce ya fito ne domin hadin kan al’ummar kasar baki daya. Alhaji Yaro Makama ya bayyana …
Read More »