Daga Imrana Abdullahi Kungiyar tuntuba ta matasan arewacin Najeriya (AYCF), da ke kan gaba wajen kare muradun al’umma marasa galihu da kasa baki daya, ta bayyana da kakkausan lafazi inda ta yi Allah wadai da kokarin mayar da babban birnin tarayyar Najeriya koma baya, ta hanyar mayar da wadansu muhimman …
Read More »Matasan Arewa Sun Gargadi Gwamnonin Kudu Maso Gabas Game Da Kisan Yan Arewa A Yankin
Kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) ta aikawa Gwamnonin yankin Kudu maso Gabas da game da KISAN da ake yi wa yan Arewa a yankin domin kawo karshen kisan mutanen da ba su ji ba – ba su ga ni – in ba haka ba su fuskanci ofishin hukuma. Bayanin …
Read More »