Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na aiwatar da ayyukan da suke da matuƙar muhimmanci da kuma fifiko. Gwamnan ya ƙaddamar da babban asibitin da aka canja wa fasali, kuma aka inganta a Ƙaramar Hukumar Maru a ranar Asabar. A wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yaba wa Takwaransa Na Sakkwato Bisa Samar Da Ayyuka
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yaba wa takwaran sa na jihar Sakkwaro, Dokta Ahmed Aliyu bisa ƙara samar da guraben ayyukan yi ga al’ummar Jihar Sakkwato, musamman matasa. A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamna Lawal ya jagoranci ƙaddamar da rabon wasu babura da A Daidai Sahu …
Read More »Shekara Ɗaya A Ofis: Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Muhimman Ayyuka A Wasu Ƙananan Hukumomin Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka a Ƙananan Hukumomin Gummi, Bukkuyum da Maru. Gwamnatin jihar ta zayyana jerin ayyuka da aka fi sani da ‘Ayyukan Ceto Zamfara’ don tunawa da shekara ɗaya na gwamnatin Dauda Lawal a kan mulki. A wata sanarwa da mai …
Read More »AYYUKA/ SHIRIN DA AKA YI A KARAMAR HUKUMAR FASKARI KARKASHIN MULKIN GIDAN JIGAWA RT. HON. AMINU BELLO MASARI
….kamar yadda kwamared Bashir Ya’u Mai taimakawa a kan harkokin yada Labarai, Shugaban Dandalin Fadakarwa Kan Yada Labarai na Jahar Katsina, ya rubuta domin al’umma su san irin yadda tsohuwar Gwamnatin aiwatar da ayyukan raya jama’a. 1. Gina sabuwar makarantar sakandare ta gwamnati a kadisau 2. Gina gine-gine na wucin …
Read More »A JIHAR SAKKWATO ZA A DADE ANA TUNA AIYUKAN SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL
….Tambuwal ya yi Ayyukan Alkairi A Jihar Sakkwato Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kishi da son ganin ci gaban Jihar Sakkwato tare da al’ummar Jihar yasa Tsohon Gwamna kuma Zababben Sanata a yanzu Barista Aminu Waziri Tambuwal ya aiwatar da dimbin ayyukan da za a dade ana amfanarsu a Jihar. …
Read More »GWAMNA BALA MUHAMMED YA YI AIYUKA A BANGARORI DA DAMA
YA GAIYACI TSOHUN MAIMAKIN SHUGABAN KASA ALH. ATIKU ABUBAKAR WAZIRIN ADAMAWA. ABANGARAN MULKINASA DA SAURAN ABUBUWA DADAMA. Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammed Abdulkadir (Kauran Bauchi) ya samu nasarori da dama a kasa da shekara biyu Babu shakka cewa Sanata Bala Muhammed shi ne almasihu na wannan …
Read More »Borno Wuri Ne Mai Ingantaccen Tsaro Fiye Da Shekarun Baya – Farfesa Marte
Imrana Abdullahi Shugaban ma’aikatan fadar Gwamnatin Jihar Borno Farfesa Isa Husseini Marte, ya bayyana Gwamna Farfesa Babagana Umara Zulum a matsayin hazikin shugaba mai rikon gaskiya da Amana tare da aiki tukuru. Farfesa Isa Marte ya bayyana hakan ne a cikin wani shirin tattaunawa da aka yi da shi na …
Read More »Gwamna El- Rufa’i Cikakken Mai Kishin Talakawa Ne – Dakta Shinkafi
Daga Abdullahi Dan Kaduna Wani mai rajin kare hakkin bil’adama da ke garin Kaduna Dakta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana Gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i, a matsayin Gwarzo cikakken dan kishin kasa mai kaunar ci gaban Talakawa a koda yaushe. Dakta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana hakan ne a garin …
Read More »