Mustapha Imrana Abdullahi Yayan kungiyar Kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna tare da daukacin yan Najeriya sun bayyana cikakkiyar gamsuwarsu da irin yadda shugaban Bankin bayar da lamunin gina wa, gyaran gidaje na kasa mazayyani Ahmad Musa Dan Giwa saboda ci gaban da ya kawo ma kasa. Shugabannin kungiyar kwadagon …
Read More »