Daga Imrana Abdullahi Babbar Kotun Gwamnatin tarayya da ke zamanta a Unguwar NDA cikin garin Kaduna ta bayar da Belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i Kamar dai yadda kotun ta ce ta bayar da Belin sa ne bisa wadansu sharudda. Babban dan tsohon Gwamnan wanda ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa