INDA AKA TSAYA: Sai Dan Kasa ya daga hannunsa na dama, yace “HIGH 5”. Bature ya wangame baki da murmushi, ya daga nashi hannun ya mayar masa. Bature ya shiga mota yana murmushi, suka yi gaba. Dan Kasa na tsaye da sabuwar jaka, ga Ghana-Must-Go a gefensa. A ranshi …
Read More »LABARIN DAN KASA A TURAI – KASHI NA DAYA
GABATARWA: Ya masoya kuma ma’abota karatun adabin Hausa, godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T) da ya nuna mana wannan rana da zamu fara rubuta sabon littafi tare da ku. Wannan labarin naku ne, saboda kune kuka bada shawarar cewa a rubuta shi. Saboda haka masu waya a yi tanadin DATA …
Read More »