Home / Tag Archives: Dan tudu

Tag Archives: Dan tudu

An Kaddamar Da Bayar Da Horo Ga Jami’an JTF A Kaduna

Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin harkar tsaron lafiya da dukiyar jama’a sun inganta rundunar hadin Gwiwa ta JTF reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin Shehu Usman Dan Tudu ta kaddamar da bayar da horo na kwanaki biyar ga jami’anta dari biyar (500), da nufin samun kwarewa su bayar da gudunmawarsu …

Read More »