Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al’umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar ta kai wa ƙololuwa. Gwamnan ya ƙaddamar da sabbin motocin bas guda hamsin masu …
Read More »Gwamna Lawal Ya Yi Jawabi A Taron Ƙarfafa Dangantarkar Tsakanin Kanada da Afirka, Ya Ce, Haɗin Gwiwa Afirka Ke Buƙata Ba Agaji Ba
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce Afirka ba ta neman agaji sai dai a haɗin gwiwa na gaskiya bisa girmamawa da adalci. Gwamnan ya kasance babban baƙo mai jawabi a wajen taron baje-kolin kasuwanci tsakanin Kanada da Africa na shekarar 2025, wanda ya gudana a ranar 17 ga …
Read More »IATF 2025: Zamfara A Shirye Ta Ke Wajen Zuba Jari, Gwamna Lawal Ya Faɗa Wa Masu Zuba Jari Na Duniya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa masu zuba jari na duniya cewa ƙofar jihar Zamfara a buɗe take ga zuba jari. Gwamnan da sauran manyan mutane sun halarci taro karo na biyar na gwamnatocin ƙasashen yankin Afirka (AfSNET) da aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata …
Read More »MAULIDI: Gwamna Dauda Lawal Ya Taya Al’ummar Musulmi Murna, Ya Buƙaci A Dage Da Addu’o’in Samun Zaman Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci a ƙara addu’o’in samun zaman lafiya a jihar da ma Nijeriya baki ɗaya. Gwamnan ya yi wannan kira ne a ranar Juma’a domin murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW). A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman …
Read More »Shugaba Tinubu Ya Taya Gwamna Dauda Lawal Murnar Cika Shekaru 60 Da Haihuwa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal murnar cika shekaru 60 a duniya. Shugaba Tinubu ya yaba wa Gwamnan bisa jajircewar sa na ci gaban jihar Zamfara da kuma jajircewar sa wajen tabbatar da zaman lafiya da tsaro a jihar. Mai bai wa shugaban …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Zai Yi Jawabi A Taron Kasuwanci Na AFSNET Karo Na Biyar A Ƙasar Algeria
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai yi jawabi a wani taro na habaka kasuwanci karo na biyar wanda AFSNET ke shiryawa. Taron zai gudana daga ranar 4 zuwa 10 ga watan Satumba na shekarar 2025, a Cibiyar Habaka Kasuwanci (SAFEX) ta ƙasar Algeria. Wata sanarwa da mai magana da …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Tabbatar Da Kashe Manyan Yaran Bello Turji Fiye Da 100
A wani ƙoƙari na murƙushe ta’addanci da Gwamna Dauda Lawal yake yi, Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kashe sama da mutane 100 masu biyayya ga fitaccen shugaban ’yan ta’adda, Bello Turji, a wani samame na haɗin gwiwar jami’an Askarawan Zamfara (CPG) suka kai maboyar ’yan …
Read More »TATTAUNAWA TA MUSAMMAN: Babban Burina Shi Ne, Ya Zama Babu Wani Ɗan Zamfara Da Zai Bar Jiha Don Neman Magani – Gwamna Lawal
A kwanakin baya ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gabatar da wata tattaunawa ta musamman don cikar sa shekara biyu a karagar mulki, wacce ta gudana a ofishin sa da ke Gusau. A cikin wannan tataunawa, wacce MAHDI MUSA MUHAMMAD ya fassara, ya rubuto, Gwamna Lawal ya yi …
Read More »Babbar Sallah: Gwamna Lawal Ya Buƙaci Musulmin Zamfara Su Tuna Da Muhimmancin Sadaukarwa Da Halin Ƙwarai
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya taya al’ummar Musulmin Zamfara da Nijeriya murnar zagayowar ranar Babbar Sallah ta bana. Musulmi a faɗin duniya na murnar ranar Babbar Sallah, wanda kuma aka fi sani da ‘sallar layya,’ yau Juma’a, 6 ga watan Yuni 2025. A wata sanarwa da mai magana …
Read More »FELICITATION ON YOUR TWO-YEAR ANNIVERSARY AS GOVERNOR OF ZAMFARA STATE
The PDP Zonal Youth Leader (North-West), Alhaji Atiku Muhammad Yabo, on behalf of himself, his family, associates, and the entire PDP youths in the North-West zone, wishes to felicitate with His Excellency, the Executive Governor of Zamfara Sta, te, Dr. Dauda Lawal Dare, on your two years in office. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa