Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin sake tsayawa takarar gwamna a zaɓen shekarar 2027. Kwamitin tantance ’yan takarar na jam’iyyar mai mulki ƙarƙashin jagorancin Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ne ya tantance gwamnan a Abuja ranar Juma’a. Tun a …
Read More »Gwamna Lawal Ya Jinjina Wa Dakarun Soji Bisa Nasarorin Da Suka Samu Kan ’Yan Bindiga A Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Joint Task Force (North West) Operation Fansan Yamma bisa manyan nasarorin da suka samu a yaƙi da ’yan bindiga a sassan jihar. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Zamfara, Sulaiman Bala Idris, …
Read More »TARON APC A ZAMFARA: Gwamna Lawal Ya Tabbatar Da Cewa Ƙarfin Gwamnati Na Rataye Ne Da Kyawawan Tsare-tsaren Jam’iyya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa nasara da ɗorewar kowace gwamnati na da alaƙa kai tsaye da ƙarfinta a fagen siyasa, musamman yadda jam’iyyarta ke da tsari mai ƙarfi da haɗin kai. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Asabar yayin da ya halarci taron zaɓen shugabannin …
Read More »TSARO, TATTALIN ARZIKI DA 2027: Gwamna Lawal Ya Gana Da Shugaba Tinubu A Fadar Sa Da Ke Abuja
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gana da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Alhamis a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda suka tattauna muhimman batutuwan da suka shafi tsaro, tattalin arziƙi da kuma siyasar shekarar 2027. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, …
Read More »Gwamna Lawal Ya Amince Da Shirin Gaggawa Don Ceto Ilimi A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da wani shiri na musamman na kwanaki 120 domin magance manyan matsalolin da ke addabar tsarin ilimi a jihar. Gwamnan ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa ta Jihar 65 a Gidan Gwamnati da ke Gusau a ranar Litinin, inda aka tattauna muhimman batutuwa …
Read More »Hukumar BON Ta Karrama Gwamnan Zamfara Da Lambar Yabo Ta Gwamnan Shekara A Fannin Ababen More Rayuwa
Hukumar kula da kafafen Watsa Labarai ta Nijeriya (BON), ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, da lambar yabo ta “Gwamnan Shekara a Fannin Ababen More Rayuwa,” sakamakon gagarumin ci gaban da gwamnatinsa ta samu musamman a shirin sabunta birane a faɗin jihar. An miƙa wa gwamnan wannan babbar …
Read More »Dalilin Da Ya Sa Na Sauya Sheƙa Zuwa APC – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa rikicin cikin gida da kuma taƙaddamar shari’a da ke addabar Jam’iyyar PDP su ne manyan dalilan da suka sa ya yanke shawarar sauya sheƙa zuwa Jam’iyyar APC. Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara, Malam Mani Mummuni, ne ya sanar da sauyin sheƙar a …
Read More »ZAMFARA APC WELCOMES GOVERNOR DAUDA LAWAL INTO ITS FOLD.
The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC happily welcomes Zamfara State governor Dauda Lawal and his teeming supporters into its fold. In a statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara State and made available to news men revealed that The …
Read More »Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Ya Sauya Sheƙa Zuwa APC
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP tare da komawa jam’iyyar mai mulki ta APC. Cikin wata Sanarwar da ta fito a ranar Litinin cikin mai ɗauke da sa mai taimaka wa gwamnan kan harkokin yaɗa labarai, Nuhu Anka, ta bayyana cewa matakin ya …
Read More »Gwamna Lawal Ya Jagoranci Taron Gaggawa Kan Tsaro, Ya Jajanta Wa Al’ummomin da ’Yan Bindiga Suka Kai Wa Hari A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jajanta wa al’ummomi da iyalan waɗanda hare-haren ’yan bindiga suka shafa a sassa daban-daban na jihar, yana mai tabbatar da ƙudurin gwamnatinsa na kawo ƙarshen matsalar tsaro da ta daɗe tana addabar yankin. A ranar Juma’a, gwamnan ya kira tare da jagorantar wani …
Read More »
THESHIELD Garkuwa