Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya karɓi lambar yabo ta ƙwarewa daga Hukumar Daidaita Shirye-shiryen Tallafin Jinƙai ta Ƙasa (NASSCO) bisa irin ƙoƙarin gwamnatin sa wajen tabbatar da mulki na adalci da kuma aiwatar da shirye-shiryen kare marasa ƙarfi a jihar Zamfara. An bai wa gwamnan lambar yabon ne …
Read More »Yadda Gwamnan Zamfara Ya Kwantar Da Hankalin ‘Yan Gudun Hijira A Tsafe
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ci karo da wasu ‘yan gudun hijira masu zanga-zanga a yankin Ƙaramar Hukumar Tsafe, inda ya tsaya da tawagar sa ya saurari koken jama’a, sannan ya yi jawabai masu tsara jiki. ‘Yan gudun hijirar sun fito ne daga ƙauyukan da suka haɗa da …
Read More »Gwamna Lawal Ya Sake Lashe Lambar Yabo Ta Gwamnan Shekara A Landan
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu babbar karramawa a matakin ƙasa da ƙasa bayan da aka ba shi lambar yabo ta “Gwamnan Shekara” a bikin Fuskar Jagoranci a Afirka 2026, wato Face of Africa Leadership Award 2026, da aka gudanar a birnin Landan. Wannan karramawa ta fito ne daga …
Read More »Zamfara Ta Cika Maƙil Yayin Da Mataimakin Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni 10 Suka Tarbi Gwamna Lawal Zuwa APC
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya jagoranci gwamnonin jihohi goma tare da shugabannin jam’iyya wajen tarbar Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zuwa jam’iyyar APC. An gudanar da wannan gagarumin taro ne a ranar Talata a filin kasuwanci na Trade Fair da ke Gusau, inda dubban magoya baya, ’yan Majalisar …
Read More »Gwamnan Zamfara Na Cikin Tawagar Da Za Su Raka Tinubu Zuwa Aiki A Birtaniya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, na cikin jerin manyan jami’an da aka zaba su raka Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a wata muhimmiyar ziyarar aiki ta ƙasa zuwa Birtaniya, wadda ake kallon ta a matsayin ziyarar tarihi tsakanin ƙasashen biyu. Shugaban Ƙasa tare da Uwargidansa da sauran ’yan tawagarsa …
Read More »Gwamna Lawal Ya Raba Motoci Ga Limamai 40 A Zamfara, Ya Jaddada Taimakon Gwamnati ga Addini
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba motoci ga limamai 40 na masallatan Juma’a a faɗin jihar, a wani mataki da gwamnatin ta ce na daga cikin ƙoƙarinta na tallafa wa shugabannin addini domin sauƙaƙa musu gudanar da ayyukansu na wa’azi da hidima ga al’umma. Da yake jawabi yayin …
Read More »Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Zamfara Saniyar Ware Wajen Tallafin Kuɗi Saboda Ba Na APC – Dauda Lawal
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa jihar sa ba ta taba samun wani kuɗin tallafi daga Gwamnatin Tarayya ba tun bayan hawan sa mulki a shekarar 2023. Ya bayyana haka ne a lokacin da gwamnoni ke tururuwar komawa APC mai mulki domin samun tagomashin Gwamnatin Tarayya. Da yake …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabon Tsarin Ci Gaban Zamfara Na Shekaru 10
Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da sabon Tsarin Ci Gaban Jihar Zamfara na 2025 zuwa 2034, wani tsari mai dogon zango da aka gina bisa bincike, bayanai, da tattaunawa da ƙwararru domin sake fasalin jihar a shekaru goma masu zuwa. An gabatar da shirin ne a sakateriyar JB Yakubu …
Read More »Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan 140 a faɗin ƙananan hukumomi 14 na jihar, a wani shiri da aka bayyana a matsayin sabon babi na farfaɗowa da ci gaban Zamfara. A cikin wata sanarwa da ya …
Read More »An Yi Wa Yara Sama Da Miliyan Biyu Allurar Rigakafin Mashaƙo Da Sankarau A Zamfara
A Zamfara, hukumomin kula da yaƙi da cutar shan-inna sun bayyana cewa an yi wa yara fiye da miliyan biyu rigakafin cututtukan mashaƙo da sankaran yara a faɗin jihar, yayin da sama da miliyan 1.8 na yara ‘yan ƙasa da watanni 59 suka karbi rigakafin cutar shan-inna. Jami’in kula …
Read More »
THESHIELD Garkuwa