IMRANA ABDULLAHI AN bayyana irin yadda wasu ke tafiyar da Dimokuradiyya a Najeriya a matsayin wani al’amari mai ban TSORO kwarai. Honarabul Aliyu Muhammad Waziri da ake yi wa lakabi da Dan marayan Zaki ne ya bayyana hakan a lokacin da yake tattaunawa da kafar yada labarai ta DITV, Alheri …
Read More »DOKAR ZABE: BUHARI YA KUNYATA YAN ADAWA – SALIU MUSTAPHA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar da ke kan gaba wajen neman kujerar shugaban jam’iyyar APC na kasa Mallam Saliu Mustapha, ya yabawa shugaba Muhammadu Buhari da ya kunyata yan adawar siyasa da suke ta soki- burutsu a game da batun sanyawa dokar zabe ta 2022 hannu. Saliu Mustapha ya bayyana …
Read More »