…Lita a Abuja 617 A Legas Kuma Sama da dari biyar Daga Imrana Abdullahi Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana cewa karin farashin famfo man fetur zuwa Naira dari 617 kan kowace lita ba ta amince da hakan ba. Shugaban sashen yada labarai da hulda da jama’a, Kwamared Benson …
Read More »Ana Asarar Kashi 60 Na Kudin Shigar Nijeriya – Inji Garba Shehu
Ana Asarar Kashi 60 Na Kudin Shigar Nijeriya – Inji Garba Shehu Imrana Abdullahi Mai magana da yawun shugaban tarayyar Nijeriya Malam Garba Shehu ya bayyana cewa sakamakon matsalar cutar Korona da ta haddasa lalacewar tattalin arzikin duniya yasa a halin yanzu kashi 60 na kudin shiga sun daina bamuwa …
Read More »