….Lukman Ya Daina Surutu, A bari Majalisa ta yi aikin ta Daga Imrana Abdullahi Shugaban gamayyar kungiyoyin da suke fafutukar taimakawa jam’iyyar APC na kasa Farfesa Kailani Muhammad ya yi kira ga daukacin yayan jam’iyyar a ko ina suke a fadin tarayyar Najeriya da su ci gaba da zama yan …
Read More »Ya Dace Yan Adawar Siyasa Su Yi Wa Tunubu Godiya – Farfesa Kailani Muhammad
…tattalin arziki na samun ci gaba kwarai Daga Imrana Abdullahi An bayyana tattalin arzikin Najeriya a matsayin wanda ke samun gagarumin ci gaban karuwa da karbuwa a tsakanin al’ummar duniya baki daya. Farfesa Kailani Muhammad ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da manema labarai a garin Abuja. …
Read More »Allah Ya Yi wa Farfesa Abdullahi Muhammad Shinkafi, Walin Shinkafi rasuwa
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga babban birnin tarayyar Najeriya Abuja na cewa Allah ya yi wa tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara Farfesa Abdullahi Muhammad Shinkafi rasuwa. Marigayin dai kamar yadda wata sanarwa ta bayyana cewa ya rasu ne a garin Abuja kuma za a yi Jana’izarsa a …
Read More »Muna Yaba Wa Gwamnatin Tarayya Bisa Inganta Asibitoci – Farfesa Jika
Muna Yaba Wa Gwamnatin Tarayya Bisa Inganta Asibitoci – Farfesa Jika Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban da ke kula da babban asibitin masu fama da matsalar kwakwalwa na Gwamnatin tarayya Farfesa Abdulkareem Jika Yusuf, ya bayyana farin cikinsa da jin dadinsa da halin da asibitin yake ciki sakamakon samun aikace aikacen …
Read More »Allah Ya Yi Wa Farfesa Na Farko Likitan Dabbobi A Arewacin Nijeriya Rasuwa
Imrana Abdullahi Allah ya yi wa farfarsa na farko masanin maganin Dabbobi a yankin Arwwacin Nijeriya kuma mutum na farko a cikin al’ummar Nufawa daga Jihar Neja da ya zama farfesa wato Farfesa Shehu Bida Marafan Nupe rasuwa.
Read More »