Imrana Abdullahi
Allah ya yi wa farfarsa na farko masanin maganin Dabbobi a yankin Arwwacin Nijeriya kuma mutum na farko a cikin al’ummar Nufawa daga Jihar Neja da ya zama farfesa wato Farfesa Shehu Bida Marafan Nupe rasuwa.
Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda wadansu bayanai suka bayyana a kafar yada labarai ta jaridar …