Daga Imrana Abdullahi Sakamakon kokarin aiwatar da ayyukan ci gaban al’umma a fannonin gudanar da rayuwa daban daban yasa hadaddiyar kungiyar ci gaban jama’ar Doka (KADDA) da ke cikin garin Kaduna ta Karrama babban Likitan kula da lafiyar kwakwalwa da karansa ya kai tsaiko, Farfesa Shehu Sale da nufin kara …
Read More »