Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar marubuta a kafofin yada labarai mai su na Arewa Media Writers sun Karrama sanannen Fasto Yohanna Buru, sakamakon irin ayyukan tabbatar da zaman lafiya da Malamin addinin Kiristan yake aiwatarwa domin samun ingantar zaman tare da Juna. Yayan kungiyar sun bayyana cewa sun yi shawarar bashi …
Read More »