Daga Imrana Abdullahi .Dokta Bashir Garba Ibrahim Darkta Janar ne a Hukumar da ke Kula da al’amuran Filaye a Jihar Kaduna “KADGIS” ya bayyana cewa Babban dalilin da ya sa ya bayar da Takardun mallakar Filaye GA masu bukata ta musamman a Jihar Sakamakon Umarni ne da Gwamna Kwamared Sanata …
Read More »Gwamnatin Jihar Katsina Ta Soke Duk Wani Filin Da Aka Bayar Ba Bisa Ka’ida Ba
Daga Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwar da Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar daga ofishin shugaban ma’aikata dauke da sa hannun Ado Yahaya,Daraktan kula da harkokin al’umma, sanarwar na dauke da kwanan wata ranar 6 ga watan Yuni, kuma mai dauke da lamba kamar haka 6/June/2023 da lamba KTS/HOS/S/70/VOLIII/400 sanarwar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa