…muna murnar samun tashar Jiragen ruwa ta kan tudu a Fintuwa Wani dan kasuwa kuma dan kishin kasa Alhaji Lawal Yaro Manajan A A Albasu ya bayyana samun tashar Jiragen ruwa ta kan tudu da aka samu a Funtuwa a matsayin wani gagarumin ci gaban da zai taimakawa Jihar Katsina …
Read More »Sanata Muktar Dandutse Ya Tallafawa Yan Kasuwar Funtuwa Da Miliyan Goma
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na bayanin cewa Sanatan yankin Funtua za a jihar Katsina Sanata Muntari Dandutse Funtua, ya taimakawa yan kasuwar Funtuwa da suka samu matsalar jarabawa ta yin Gobara wanda sakamakon hakan suka yi asara mai dimbin yawa. Ya dai cika alkawarin da …
Read More »Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ƴan Kasuwar Funtua wato Funtua Traders Association.
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an bunkasa harkokin ciniki da masana’antu musamman a daukacin yankin karamar hukumar Funtuwa da ke cikin Jihar Katsina ya sa hadaddiyar Ƙungiyar yan kasuwa mai suna a sama tana farin cikin Gayyatar ƴan’uwa da abokan arziki zuwa wajan Ƙaddamar da Kalandar Ƙungiyar ta …
Read More »JAMI’A TA TABBATA A FUNTUWA – HONARABUL ABUBAKAR DANDUME
DAGA IMRANA ABDULLAHI Honarabul Abubakar Muhammad dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Funtuwa da Dandume ya bayar da tabbacin cewa batun da ake yi na jami’ar kimiyyar kiwon lafiya da Gwamnatin tarayya ta kirkira tabbas an kammala magana za ta zauna a Funtuwa don haka kowa ya …
Read More »Domin daidaito, adalci, Gwamna Radda ya amince da Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ta kasance a Funtua
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya karbi bakuncin tawagar hadin gwiwar al’ummar Funtua (Community-based Organisation) domin ziyara ta musamman a ranar Laraba, 5 ga watan Yuli, 2023, a masaukin Gwamnan Jihar Katsina dake Birnin Tarayya Abuja. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da …
Read More »AN KOYAWA MUTANE 660 SANA’O’I A FUNTUWA
A kokarin al’umma musamman marasa galihu sun samu damar tsayawa da kafafunsu yasa Muryar darika koyawa mutane dari 660 sana’o’in da za su dogara da kansu. Bisa wannan dalilin ne ma yasa zababen gwamnan Jihar Katsana Dr Dikko Umar Rada ya yabawa Muryar Darikar Tijjaniyya Funtuwa ,bisa kokarinta na koyawa …
Read More »APC TA LASHE ZABEN MAZABAR FUNTUWA DA DANDUME
Daga Imrana Abdullahi Kasancewar an gudanar da zaben shugaban kasa da na yan majalisun tarayya da na Dattawa a tarayyar Najeriya tun bayan kawo karshen mulkin soja a shekaru 23 da suka gabata a halin yanzu hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa da ta aiwatar da zaben sun fara …
Read More »ZAN SAMAR DA GIDAN TALBIJIN A MAZABAR FUNTUWA – ASAS
…Zamu Yi Aiki Da Malamai,Hakimai, Dagatai Da Masu Inguwanni Daga Imrana Abdullahi Dan takarar kujerar majalisar dokoki ta tarayya domin wakiltar kananan hukumomin Funtuwa da Dandume daga Jihar Katsina matashi Alhaji Abubakar Muhammad Asas. Abubakar Muhammad Asas, ya bayyana cewa tuni an samu Lasisin gina gidan Talbijin domin kara inganta …
Read More »KO A TARON SHUGABAN KASA NE SAI HAKA – Isyaku Wada Faskari
DAGA IMRANA ABDULLAHI An bayyana irin gagarumin taron tarbar dan takarar Gwannan Jihar Katsina karkashin APC Dokta Dikko Umar Radda da cewa taron ko shugaban kasa ya zo garin Funtuwa da ke Jihar Katsina idan aka yi masa wannan gangamin hakika sai haka. Kwamared Isyaku Wada Faskari ne ya …
Read More »ZAMU TABBATAR DA AN YI WA YANKIN FUNTUWA ADALCI – DANDUTSE
Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Kananan hukumomin Funtuwa da Dandume, kuma dan takarar Sanatan yankin Funtuwa da ake kira karaduw, Alhaji Muntari Dandutse ya bayar da tabbacin cewa za su tabbatar an yi wa kowa adalci tun daga Jihar Katsina zuwa kasa baki daya. Alhaji …
Read More »