An Rushe Ginin Da Za A Yi Taron Yin Zina A Kaduna Mustapha Imrana Andullahi Jami’an ma’aikatar kulawa da ingancin gine gine KASUPDA ta Jihar Kaduna sun rushe wani katafaren ginin da aka shirya yin taron gangamin fatin yi Zina a Kaduna. Mai magana da yawun hukumar, Nuhu Garba …
Read More »