Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani, ya Karrama sabon Kakakin majalisar dokokin Jihar da mataimakinsa, ya yi kira da a kulla alaka tsakanin bangaren zartaswa da majalisar dokokin. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwa mai dauke da Sa hannu Muhammad Lawal Shehu Babban Sakataren …
Read More »Za Mu Kafa Gwamnatin Al’umma Da Taimakon Kasa – Jonathan Asake
Daga Imrana Abdullahi Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna Jonathan Asake ya bayyana cewa sun kammala shiri tsaf domin kafa Gwamnatin da za ta rungumi kowa da kowa a Jihar Kaduna baki daya. Jonathan Asake ya bayyana hakan ne a wajen babban taron kaddamar da yan kwamitin Yakin neman zabensa da …
Read More »BURI NA SAMAR DA ZAMAN LAFIYA A JIHAR KADUNA – ABDULMLIK DURUNGUWA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna a karkashin jam’iyyar APC Dokta Abdulkadir Durunguwa ya bayyana cewa burinsa shi ne samar da dauwamammen zaman lafiya a Jihar Kaduna. Abdulmalik Duringuwa ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi a wajen bude bakin da ya shiryawa yan jarida da …
Read More »