Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar kula da lafiya matakin farko na Jihar Kaduna Hamza Ibrahim Ikara, ya yi kira ga daukacin iyaye mata da su rika kai yayansu allurar rigakafi. Hamza Ibrahim Ikara ya yi wannan kiran ne a wajen babban taron kaddamar da fara yi wa yara allurar rigakafi …
Read More »