MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Wani fitaccen dan siyasa mai kokari wajen inganta rayuwar al’umma Kwamared Aliyu Muhammad Waziri Santurakin Tudun Wada Kaduna da ake yi wa lakabi da dan marayan Zaki, ya fito fili ya bayyana cewa akwai babban aikin da ya samu yan siyasa kuma aiki ne Ja Jawur a …
Read More »