….Da kuma katafariyar cibiyar wasanni ta zamani a Kaduna Daga Imrana Abdullahi Malam Sa’idu Idris Dibis, mataimaki na musamman ne ga Gwamnan Jihar Kaduna a kan harkokin wasanni, ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Sanata Uba Sani za ta samar da sahihiyar ingantacciyar kungiyar kwallon Kafa ta …
Read More »