Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rasuwa Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga garin Karamar hukumar Makarfi da ke cikin Iihar Kaduna na cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban majalisar dokokin Jihar Kaduna Alhaji Ahmed Hassan Jumare rasuwa. Kafin rasuwarsa dai ya samu …
Read More »