Volunteer Initiates Construction of 4-Room Toilet Using Thousands of Plastic Bottles to End Open Defecation in Schools A citizen from Kaduna has launched the construction of a four-room toilet using over 25,000 plastic bottles to address the sanitation issues at a local school and help eliminate open defecation. Alamin Lawal, …
Read More »Tashar Jirgin Ruwan Kan Tudu Ta Kaduna Na Samun Kwantenar Kaya 500 A Wata Daya – Buba Danjuma
Daga Imrana Abdullahi Mataimakim darakta a tashar Jirgin ruwan kan Tudu da ke Kaduna kuma mai rikon tashar a yanzu Buba Danjuma ya bayana irin nasarar da suke samu a tashar da suke samun Kwantenar kaya dari biya (500) a wata. Buba Danjuma ya bayyana wa manema labarai hakan ne …
Read More »Za A Fara Kasuwar Duniya Ta Kaduna Ranar Juma’a 14 Ga Watan Fabrairu 2025
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu da ta duba yuwuwar rage harajin da ake cajin Kamfanoni da sauran masu sana’o’i a fadin kasa baki daya domin a samu ci gaban tattalin arzikin kasa. Alhaji Faruk Suleiman shugaban kwamitin shirya kasuwar duniya …
Read More »Tudun-Biri Marks One Year: Kaduna Church Donates Trees, Kettles, and Prayers to Foster Unity at New Mosque
The General Overseer of Christ Evangelical and Life Intervention Ministry, Pastor (Dr.) Yohanna Buru, has made a generous donation to the newly constructed Tudun-Biki central Mosque in Kaduna. The donation included trees and over a hundred plastic kettles, with the goal of strengthening Christian-Muslim relations and fostering religious tolerance. Pastor …
Read More »Kaduna Sees Historic Christmas Unity as Muslims and Christians Join Forces for Peace and Tolerance
Hundreds of Muslims Attend Christmas Service in Kaduna to Promote Peace, Unity, and Religious Tolerance In a remarkable display of interfaith unity, hundreds of Muslims joined their Christian neighbors in Kaduna for a Christmas church service celebrating the birth of Jesus Christ. This gesture was aimed at promoting peace, love, …
Read More »Yin Amfani Da Kayan Noma Da Aka Samar Wanda Babu Kemical Zai Magance Matsalar Noman Citta – Gagarin Madaki
…An Gano Magajin Matsalar Cutar Da Ke Addabar Gonakin Citta A Kaduna Daga Imrana Abdullahi Kaduna Shugaban kungiyar masu Noman Citta a tarayyar Najeriya Mista Gagarin Madaki, ya bayyana cewa yin amfani da kayan Noman da aka samar da babu wani Kemican ( Organic) a cikinsu zai …
Read More »An Kaddamar Da Sabon Tambarin Hukumar Bayar Da Izinin Gini KASUPDA A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Kaduna A kokarin ganin an aiwatar da ayyukan Gwamnati kamar yadda ya dace musamman ta fuskar bayar da Izinin yin Gini, hukumar KASUPDA ta Jihar Kaduna karkashin jagorancin Dokta Abdurrahman Yahya ta kaddamar da sabon Tambarin hukumar domin ba jama’a tabbacin samar da sabuwar hukuma ce …
Read More »An Samu Sabuwar Hukumar KASUPDA A Kaduna
..Za A Yi Wa Kowa Adalci A KASUPDA Daga Imrana Abdullahi A kokarin da Gwamnatin Jihar Kaduna ke yi karkashin jagorancin Gwamna Sanata Kwamared Uba Sani domin ganin an warware tare da sharewa jama’a Hawayensu musamman a game da wadanda ke kokarin yin ginin Gidaje a Kaduna a halin yanzu …
Read More »Kaduna Hosts Inspiring Peace Day Symposium with Diverse Stakeholders
Following the successful observance of the 2024 International Peace Day in Kaduna, Ibrahim Yakubu, team leader of the Network of Peace Journalists (NPJ), praised the Kaduna State Peace Commission (KSPC) and its 37 partners for organizing a meaningful peace symposium. Held in the 1,000-seat hall at Kaduna State University, …
Read More »Za A Yi Babban Taron Tattaunawa Kan Zaman Lafiya A Jihar Kaduna
Daga Imrana Abdullahi …Karfafa Zaman lafiya da hadin kai ne Burin mu a Jihar Kaduna A ranar Asabar ne idan Allah ua kai mu ake saran za a yi wani gagarumin taron tabbatar da zaman lafiya da hadin kan al’umma a Jihar Kaduna da ke Arewa maso Yammacin tarayyar Najeriya. …
Read More »