….Tawagar Gwamnan Zamfara Ta Sauka Abuja DAGA IMRANA ABDULLAHI GWAMNAN Jihar Zamfara Dokta Muhammad Bello Matawalle ya kara jadda kudirinsa na kare martaba da mutuncin al’ummar Jihar Zamfara a duk inda suke a fadin duniya. Gwamnan ya bayyana hakan ne ta bakin mai bashi shawara a kan harkokin hulda da …
Read More »