MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Sanata Anyim Pius Anyim ya bayyana cewa ya amince tare da yin Imani da Najeriya ta ci gaba da zama kasa daya al’umma daya. Sanata Anyim Pius Anyim ya bayyana hakan ne a lokacin da yake yi …
Read More »