Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ɗaukar wani tsari mai inganci wajen tafiyar da harkokin kuɗaɗen jihar. A ranar Alhamis ne gwamnan ya miƙa wa Majalisar Dokokin Jihar Zamfara daftarin kimanin Naira Biliyan 545,014,575,000.00 a matsayin kasafin kuɗin shekarar 2025. A wata sanarwa da mai …
Read More »Gwamna Dikko Radda Ya Rattaba Hannu A Kan Karin Kasafin Kudin 2023
Daga Imrana Abdullahi A wani mataki na nuna jajircewar gwamnatin jihar Katsina wajen kyautata rayuwar al’ummarta da kuma kudurinta na samar da yanayi mai inganci da wadata ga kowa da kowa, Gwamna Dikko Umar Radda ya sanya hannu kan karin kasafin kudin shekarar 2023 domin ya zama doka. Majalisar dokokin …
Read More »Gwamna Buni Ya Gabatar Da Kasafin N164bn Ga Majalisar Jihar Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya gabatar da kasafin kudi na Naira miliyan 163,155,366,000 ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa a kasafin kudin shekarar 2023. A cewar Gwamna Buni, an yi wa kasafin kudin lakabin ‘Kasafin kammala ayyuka da inganta tattalin …
Read More »SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KADUNA TA AREWA YA GABATAR DA KASAFIN KUDIN SHEKARAR 2022 NA KUDI N4.7BN GA KANSILOLINSA
Shugaban zartarwa na karamar hukumar Kaduna ta Arewa, Hon. Mukhtar Lawal Baloni ya sabunta tsarin majalissar kananan hukumomi tare da gabatar da kudi naira biliyan bakwai da digo (N4.7bn) na kasafin kudin shekara ta 2022 ga ‘yan majalisar domin amincewa. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »Tattalin Arzikin Nijeriya Ya Samu Matsala Ne Tun Shekarar 1985 – Lauya Mai Nasara
Tattalin Arzikin Nijeriya Ya Samu Matsala Ne Tun Shekarar 1985 – Lauya Mai Nasara Imrana Abdullahi Lauya Dokra Mai Nasara Kogo Umar ya bayyana cewa matsalar tattalin arzikin Nijeriya ya shiga wani mummunan yanayi ne tun a shekarar 1985 wato shekaru 35 da suka gabata kenan. Ya bayyana cewa kusan …
Read More »GWAMNATIN JIGAWA ZATA KASHE BILLION N12.1 A HARKAR NOMA
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya ware kudi kimanin Naira biliyan dubu N12.1 domin a kashe su a fanin aikin Gona a cikin kasafin kudi na shekarar 2021, wanda ya gabatar kwananan a gaban zauren majalisar Jiha. Gwamnan ya ce “Wannan wata hanyace ta samar …
Read More »