Jam’iyyar APC a Jihar Zamfara ta kammala shirye-shiryen karɓar baƙuncin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, gabanin gudanar da bikin karɓar Gwamna Dauda Lawal a hukumance cikin jam’iyyar mai mulki. Rahotanni sun bayyana cewa shugaban APC na jihar, Alhaji Tukur Danfulani Maikatako, ne ya sanar da wannan shiri a …
Read More »Mataimakin Shugaban Kasa Na Son Jindadi Da Walwalar Jama’a – Abubakar Musa Umar
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Abubakar Musa Umar wani Amini kuma abokin mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima, ya bayyana mataimakin shugaban kasa da cewa mutum ne wanda a koda yaushe ke son ganin walwala da jin dadi tare da ci gaban al’umma. Abubakar Musa Umar, ya bayyana hakan ne a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa