Two killed as locals repel bandits in Igabi local government area Security agencies have reported that bandits attacked Gidan Maikudi hamlet, a herders’ settlement in Kerawa ward of Igabi local government area, in an attempt to kidnap residents. In a statement Signed by Samuel Aruwan Commissioner, Ministry of Internal Security …
Read More »Zamu Mayar Da Martanin Da Mutum Ba Zai Iya Mayarwa Ba – Dayuabu Kerawa
Zamu Mayar Da Martanin Da Mutum Ba Zai Iya Mayarwa Ba – Dayuabu Kerawa Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Dayyabu Kerawa kansila ne mai wakiltar Mazabar Kerawa a karkashin jam’iyyar APC ya bayyana cewa nan gaba za su mayar da martanin da mutum ba zai iya mayar wa ba. Kansila Dayyabu …
Read More »El-Rufai Ya Ce Ba Za A Daidaita Da Yan Bindiga Ba
Daga Imrana Abdullahi kaduna Gwamnan Jihar kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i tare da Tawagarsa ya ziyarci yankunan kananan hukumomin Igabi da Giwa inda ya shaidawa duniya cewa ba za a daidaita da yan bindiga ba da ke daukar rayukan mutane. A ranar Litinin ne dai Gwamnan tare da Tawagarsa suka …
Read More »