Home / Tag Archives: Koma Baya a Sakkwato

Tag Archives: Koma Baya a Sakkwato

PDP TA SAMU KOMA BAYA A JIHAR SAKKWATO 

Sakamakon irin yadda al’amura suka zamar wa jam’iyyar PDP koma baya ya haifarwa shugabannin Yakin neman zaben Ubandoma/ Sagir Network barin jam’iyyar zuwa APC Sun bayyana jam’iyyar PDP a matsayin mara alkibla da babu makoma. Yan kwanaki da suka rage a fara fafutukar gangamin Yakin neman zaben Gwamna na shekarar …

Read More »