Daga Imrana Abdullahi Honarabul Nasiru Dogara daga karamar hukumar Zariya ya bayyana cewa sun fice daga jam’iyyar PDP ne domin jaddada cikakken goyon baya da hadin kai tare da nuna ana tare da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Dokta Muktar Ramadan Yero, domin ba yadda Daki zai tashi ragaya ta zauna. …
Read More »