Home / Tag Archives: Kurmawa

Tag Archives: Kurmawa

Allah Ya Yi Wa Abba Lawan Kurmawa Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano ta hannun wani kwararrun dan jarida kwamared Bashir Rabe Mani, na tabbatar da cewa Allah ya yi wa tsohon dan jarida kuma mai fada a ji a cikin aikin Alhaji ABBA Lawan Kurmawa rasuwa. Bayanan dai na cewa marigayin ya …

Read More »