Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Abba Lawan Kurmawa Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Abba Lawan Kurmawa Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga Jihar Kano ta hannun wani kwararrun dan jarida kwamared Bashir Rabe Mani, na tabbatar da cewa Allah ya yi wa tsohon dan jarida kuma mai fada a ji a cikin aikin Alhaji ABBA Lawan Kurmawa rasuwa.
Bayanan dai na cewa marigayin ya rasu ne a asibitin Nasarawa da ke cikin garin Kano.
Da haka ne muke yin addu’ar Allah ya gafarta masa yasa Aljanna madaukakiya ta zama makomarsa.
Ya kuma ba iyalansa hakurin jure wannan rashin, amin ya hayyu ya kauyum.

About andiya

Check Also

Majalisar Wakilai: Sani Jaji Zai Maye Gurbin Abbas Tajuddeen?

Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda wadansu bayanai suka bayyana a kafar yada labarai ta jaridar …

Leave a Reply

Your email address will not be published.