Malam Umar Hashim Kwanar Mai shayi, masani ne a kan ilimin tsirai da yayan itatuwa kuma masani a kan cututtukan jikin dan Adam daban daban da ya yi bincike na tsawon sama da shekaru 35 inda ya gano cututtuka da kuma magungunansu ta hanyar yin amfani da yayan itatuwa da …
Read More »Hakika Aljanu Na Iya Tunzura Mace Ta Aikata Barna – Umar H Kwanar Mai Shayi
MALAM Umar Hashim Kwanar Mai Shayi Unguwar Sanusi, cikin garin Kaduna masani a game da al’amuran bincike a kan Magunguna da Tarihin magabata kuma Malamin addinin Islama sannan mai kishin ganin an samu ingantacciyar al’umma da ke da makarantar Koyar da matasa ilimi, ya bayani kan irin lamarin matar da …
Read More »