…Dole Sai An dauki Kwakkwaran mataki game da batun ta’ammali da miyagin kwayoyi A yankin arewa maso Yamma ana samun wanman illa kwarai ta masu yin ta’ammali da miyagun kwayoyi, musamman ma alkalumma daga jihar Kano na cewa kashi 40 na kata sun zunduma cikin wannan mataala, yayin da bisa …
Read More »Hukumar NDLEA Ta Kama Mutane 1,064, Ta Kama Tan 7.5 Na Haramtattun kwayoyi A Kano.
A cewarsa, shaye-shayen miyagun kwayoyi da safarar miyagun kwayoyi abubuwa ne da ke barazana ga lafiya da rayuwar mutane da kuma al’umma baki daya. Ya ce wadanda ake zargin sun hada da maza 1,001 da mata 63. Mista Maigatari ya ce jimillar magungunan da aka kama a cikin …
Read More »Hukumar NDLEA Ta Kama Mutane 85 Bisa Zargin Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da ke zuwa mana daga Jihar Kano na cewa a ranar Litinin da ta gabata hukumar da ke yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kai samame wani dandalin da wasu da ake zargi da shiga wani Kulab din Dare suna …
Read More »An Samu Yan Takara Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano
An Samu Yan Takara Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin an tace harkokin siyasa daga masu shan kwayoyi a zaben da za a yi na kananan hukumomi a Jihar Kano yasa Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA ta yi gwajin …
Read More »