Daga IMRANA ABDULLAHI Kaduna Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa babban kalubalen da ke gaban duk wani ma’aikacin Gwamnatin Jihar Shi ne yin aiki tukuru bisa tsarin bin doka da ka’ida domin ciyar da Jihar gaba. Gwamna Muhammad Bello Matawalle ya tabbatar da cewa kalubalen da …
Read More »Gwamnatin Jihar Sakkwato Ta Amince Da Sabon Albashi
Imrana Abdullahi Gwamnantin Jihar Sakkwato ta amince da aiwatar da batun sabon tsarin albashin ma’aikatan Jihar. Kwamishinan yada labarai na Jihar Sakkwato, Isah Bajini Galadanci ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai a dakin taro na Gidan Gwamnatin Jihar Sakkwato. Ya ce majalisar zartaswa ta Jihar …
Read More »